fbpx
Saturday, May 28
Shadow

Dan kwalisa: Kalli wani tsohon hoton shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wannan hoton da aka dauka shekaru masu yawa da suka gabata, wasu dai da sukaga wannan hoton sun bayyana cewa ashe dai shugaban dama can dan kwalisane.

Muna mishi fatan Alheri.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  An yi-An yi dani in karbi mukamin mataimakin shugaban kasa amma naki, saboda mutanen jihar Bornone a Zuciyata>>Gwamna Zulum

Leave a Reply

Your email address will not be published.