fbpx
Friday, July 1
Shadow

Dan majalisa Haliru Jika ya baiwa mutanen mazabarshi na Bauchi tallafin kayan sana’a

Wadannan kayan Tallafine da Sanata Haliru Jika me wakiltar Mazabar Bauchi ta tsakiya ya baiwa al’ummar mazabarshi.

 

Kayan sun hada da Motoci 55, da Mashina 96, sai Adaidaita Sahu 83 da Janareta 50, da keken dinki 130.

 

Ya kuma bayyana cewa dukkan wanda aka baiwa wadannan kayayyaki zasu samu karin tallafin dubu 10. Jika ya kuma baiwa mata tallafin Miliyan 3 dan su samu jari.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  An yiwa Tinubu tayin daukar Yahya Bello ko Ahmad Lawan a matsayin mataimaka saidai yace baya so

Leave a Reply

Your email address will not be published.