fbpx
Monday, August 8
Shadow

Dan majalisar Borno na ya sha Yabo saboda bayar da ababen hawa 100,kekunan dinki 400 da adaidaita sahu 100 a mazabarsa

Dan majalisar Wakilai daga jihar Borno, Mukhtar Betara Aliyu ya sha Yabo sosai bayan ganin kayan tallafin da ya baiwa mutanen mazabarsa.

 

Ya bayar da ababen hawa 100, Firjin 500, keken dinki 400, injin Nika 400, Daidaita Sahu 100.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hukumar 'yan sanda ta damke wani matashi dayake yaudarar 'yan mata yana masu sata a jihar Legas

Leave a Reply

Your email address will not be published.