fbpx
Monday, March 1
Shadow

Dan majalisar jihar Jigawa, Babban Bare ya rasu

Dan majalisar Jihar Jigawa, dake wakiltar Kafin Hausa, Hon Adamu Babban Bare ya rasu.

 

Shugaban kwamitin kula da yada labarai na majalisar, Hon. Aminu Zakari Tsubut ne ya bayyana haka inda yace sun kadu da samun labarin rasuwar abokin aikin nasu.

Marigayin ya rasu yana da shekaru 57 bayan fama da rashin lafiya wadda ake zargin ciwon daji ne, kamar yansa Vanguard ta ruwaito.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *