fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Dan majalisar wakilai: Rufa’i Ahmad Cahncahngi na fenti

 A wani abu daya baiwa mutane mamaki, wannan hotunan dan majalisar wakilaine me wakilatar mazabar Kaduna ta Kudu, Ahmad Rufa’i Cahncangi yake fenti da hannunshi, wasu dai sun yabamai akan wannan abu da yayi inda suka bayyanashi a matsayin wanda bashi da girman kai.

 Wasu kuwa sunce irin abinnan ne da ‘yan siyasa sukeyi a lokacin da zabe ya fara matsowa dan jan hankulan mutane su zabesu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Yan Bindigar da suka sace fasinjojin jirgin kasa sun ce zasu fara kashesu

Leave a Reply

Your email address will not be published.