fbpx
Thursday, June 8
Shadow

Dan majalissar jihar Imo yayi kira ga hukumar ‘yan sanda ta hukunta wani dan jihar daya babbaka yaron da yake yi masa aiki

Tsohon mataimakin kakaakin majalissar jihar Imo, Okey Onyekanma ya bukaci hukumar ‘yan sanda ta hukunta Uzoma Egemba wanda ya toya mazaunan mai yi masa aiki dan shekara 12,Chimkamso Ekeocha.

Dan majalissar ya bayyana cewa hakan cin zarafin yara ne saboda hakan yana kira ga kwamshinan ‘yan sanda na jihar Muhammad Berge ya hukunta Uzoma bisa laifin daya aikata.

Uzom ya toya mazaunan mai yi masa hidima ne saboda ya tuka keken wasan yaransa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Bayan Kwashe kusan watanni 6 tana karyatawa a karshe dai, Hukumar Sojojin Saman Najariya ta amince da kuskuren harba bamabaman da suka kashe farar hula 39 a jihar Nasarawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *