fbpx
Sunday, June 26
Shadow

Dan Sanda Ya Bindige Soja A Jihar Adamawa

Wani jami’in soja ya rasa ransa a hannun dan sanda a lokacin da yake gudanar da aikinsa a shigen bincike dake a garin Numan a jihar Adamawa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Yan bindiga sun kashe jami'an 'yan sanda guda biyu a jihar Benue

Leave a Reply

Your email address will not be published.