Wannan hoton wani dan sandane da ya kai bindigarshi wajan me walda dan ya gyara mai ita, wanine yaga dan sandan a gurin me waldar, ya dauki hoton ya saka a dandalinshi na sada zumunta da muhawara yake tambayar, wai dama babu wani tanaji na gurin da ake gyarawa ‘yan sandan bindigar su idan ta lalace?.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Wannan hoto ya dauki hankulan mutane sosai, ganin cewa ba’a saba ganin haka ba, wasu dai sun dora laifin hakan akan gwamnati.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});