Hukumar tsaro ta NSCDC ta kama wani matashi, Ismael Abubakar da shekaru 18 da ake zargi da yiwa yarinya me shekaru 5 fyade a Kano.
An kama Abubakar dake Kofar Ruwa a karamar Hukumar Dala dake Kano a ranar Juma’ar data gabata inda kuma a ramar ne lamarin ya faru.
Kakakin Hukumar, ASC Ibrahim Idris Abdullahi ya tabbatar da faruwar lamarin.
“The 18yrs old Isma’eel confessed to the crime while being interrogated by the Corps detectives.
Investigation into the case has since been concluded and the suspect will be charged to Senior magistrate Court, Filin Hockey in the metropolis by Thursday”