Dan shekaru 40, Pepe ya zama dan wasa mafi tsufa da ya zura kwallo a gasar zakarun Turai.
Yaci kwallon ne a ragar kungiyar Antwerp ana daf da tashi wasa inda wasan ya kare Porto 2-0 Antwerp.
Dama dai Pepe ya kasance dan wasan tsakiya mafi yawan shekaru da ya buga wasan yana da shekaru 40