Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa, dan ta’adda ba zai taba tubaba.
Gwamnan ya bayyana hakane bayan ganawa da shugaban kasa, Muhammadu Buhari a fadarsa dake Abuja.
Ya kara da cewa, kisa shine daidai da ‘yan ta’adda.