Dan takarar Gwamnan Kano na jam’iyyar NNPP, Abba Kabir Yusuf ya lashe zaben rumfarsa da kuri’a 119, sai abokin karawarsa, Nasir Yusuf Gawuna kuma ya sami kuri’a 92.