fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Dan takarar mataimakin gwamnan jihar Rivers ya tsallakw rijiya da baya yayin da ‘yan bindiga suka kashe masa jami’in dake tsaron sa

‘Yan bindiga sun kaiwa dan takarar mataimakin gwamban jihar Rivers na APC, Dr. Innocent Barikor hari sun kashe masa jami’in dake tsaron shi.

Dr. Barikor ya bar osfishinsa ne ya halacci wani taro a daren ranar talatar da suka kai nasa harin.

Kuma da alamu shi suka so kashewa anma baya nan sai dai suka kashe dan sandan dake tsaronsa guda.

Kuma hukumar ‘yan sanda ta tabbatar da cewa an kashe mata jami’in amma ba ‘yan bindiga ne suka kai harin ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published.