Dandazon Mata Sun Yi Bikin Kona Tsintsiyar Jam’iyyar APC A Kaduna
Daga Abdulnasir Y. Ladan (Sarki Dan Hausa)
Shugaban Jam’iyyar PDP na karamar hukumar Birnin Gwari da ke a jahar Kaduna Alhaji Yarima Mai Taki shi ya jagoranci kona tsintsiyar a lokacin da ya amsa wasu daga cikin matan Jam’iyyar APC zuwa Jam’iyyar PDP a jiya Lahadi.



Bayan haka Jam’iyyar PDP ta gudanar da bikin kona tsintsiyar.