fbpx
Saturday, September 23
Shadow

Tuntubi Hutudole

Aiko da labari
Ka/kina da wani labari da ka/kikeso Duniya taji kokuma wani abu ya faru a inda ka/kike?. Ana iya aiko da sako ta wannan adireshin imel:hutudole@gmail.com
Ko kuma a aiko da sako kawai, banda kira ta wannan lamba: 08056996072.
Idan labarin ya cika ka’idojin shafin hutudole za’a wallafashi.
Kana ko kina son aiki da shafin hutudole? Aiko mana da sako ta hutudole@gmail.com tare da gaya mana irin kwarewar da ka/kike dashi.
Hutudole a Shafukan Sada Zumunta
 
Zaku iya samun labari ko kuma tun tubar shafin hutudole.com ta shafukan sada zumunta kamar haka:
  • Facebook: @hutudolehausa
  • Twitter:       @hutudole
  • Instagram   @hutudole
Shafin hutudole yana iya bakin kokarinshi wajen ganin duk labarin dazai wallafa bai zama na cin fuska ko cin mutunci ga kowa ba, hutudole yana wallafa labari yanda yake ba tare da karin gishiri ba, duk labarin da bana hutudole.com bane to za’a fadi daga inda ya fito. Akwai ajizanci irin na dan Adam saboda yau da gobe.
 
Idan ka/kin lura da wani gyara ko kuma kuskure a shafin hutudole.com kana iya aiko da sakon shawara ta kafofin dake sama, a shirye hutudole.com yake ya amshi gyara me ma’ana.
 
Mungode.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta