fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Dangin wanda ‘yan Bindiga suka sace a jirgin kasan Kaduna zuwa Abuja sun yi Zanga-Zanga

Dangin wanda ‘yan Bindiga suka sace a jirgin kasan Kaduna zuwa Abuja sun yi Zanga-Zanga a Kaduna.

 

Tun a ranar 28 ga watan Maris ne dai aka sace mutanen wanda kuma gwamnati ke ta alkawarin zata kubutar dasu.

 

 

 

 

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hotuna:Yanda Bola Ahmad Tinubu ya kai ziyara jihar Borno

Leave a Reply

Your email address will not be published.