fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Dangote ya aike da sakon taya murna ga Dakta Ngozi

Shahrarran mai kudin Afurka Aliko Dangote ya aike da sakon taya murna ga Dakta Ngozi Okonjo Iweala bisa mukamin data samu na jagorantar kungiyar kasuwanci ta Duniya WTO.

Dangote ya aike da sakon ne ta shafinsa na sada zumunta dake Tuwita, inda ya yaba Da zabin da akiawa Dakta Ngozi tare da cewa lalle ya zama wajubi a yi Al’fahari da ita kasancewar ta mace ta farko data ajiye tarihi a matsayin shugabar kungiyar daga Afurka.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kalli sabon dan wasan bayan da Manchester United ta siyo

Leave a Reply

Your email address will not be published.