Kamfanin Sumuntin Dangote ya sanar da garabasa ga masu hulda dashi inda ya shirya mayar da Mutane 1000 Miloniyoyi.
Kamfanin ya sanar da cewa a jakar Simintin da za’a siya zai rika zuwa da kati wanda za’a iya Kankarewa kuma duk wanda ya kankare yaga cikakken sunan Dangote to yaci Miliyan 1 kenan.
Wannan garabasa akwaita ga sabbin da tsaffin kwastomomin kamfanin.