fbpx
Friday, July 1
Shadow

Dani Cavajal ya taimakawa Real Madrid ta doke Real Betis daci 1-0 ta dare saman teburin La Liga

Dani Cavajal ya taimakawa Real Madrid da kwallo guda bayan an dawo daga hutun rabin lokaci ta lallasa Real Betis daci 1-0 ta dare saman teburin gasar La Liga.
Yayin da Vinicius ya samu damar fara buga wasan daga farko sakamakon kokarin daya yi a makon daya gabata bayan ya shigo da wasan su da Levante daga benci wanda suka tashi daci 3-3.
Karim Bezema ne ya taimakawa Cavajal yaci kwallon wanda hakan ya kasance karo na uku kenan daya taimaka wurin cin kwallaye a wannan kakar.
Dani Cavajal scores the only goal as Real Madrid went top of the La Liga table
Dani Carvajal scored a second half winner to give Real Madrid a 1-0 away victory over Real Betis which sent Carlo Ancelotti’s side top of La Liga.
With Vinicius Junior handed a start after impressing off the bench in last weekend’s 3-3 draw against Levante.
It was Benzema that assisted Carvajal for the goal in what was his third assist if the season.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Za'a ba wanda ya lashe gasar tseren Marathon dala 80,000 a jihar Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published.