fbpx
Friday, February 26
Shadow

Dansanda ya dirkawa Abokin aikinsa Harsashi

Tsohon kwamishinan Muhalli a jihar Delta, John Nani ya tsallake Rijiya da baya bayan da wani dansanda ya kashe dansandan dake bashi kariya.

 

Motar dake dauke da ma’aikatan kamfanin mai na Seplat ta daki Motar tsohon Kwamishinan daga baya inda ya tsaya ya duba irin barnar da suka masa.

 

Saidai wani dansanda dake tare da ma’aikatan yayi barazanar harbinshi bayan da kace-Nace ya barke a tasakaninsu, dansandan dake baiwa Kwamishinan kariya ya shiga gaba inda shi Harsashin ya sameshi, an garzaya dashi Asibiti inda a can ya mutu.

 

Punch ta bayyana cewa tuni an kama dansandan da yayi Harbin.

 

“He was rushed to a hospital, but he couldn’t survive it,” he added.

The source said the mobile policeman had been arrested.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *