fbpx
Thursday, March 4
Shadow

Dansandan Najeriya ya kashe kansa ta hanyar dirkawa kansa Harsashi

Wani dansanda dake aiki a Owerri ta jihar Delta da ake kira da Umoh ya kashe kansa.

 

Lamarin ya farune ranar Laraba, kamar wata majiya daga hukumar ‘yansandan ta shaidawa TheNation. Dansandan ya kulle kansa a dakine ya dirkawa kansa harsashi.

 

Yace da aka je dakin da ya kulle kansa an jishi a kulle inda sai da aka yi amfani da karfi aka bude dakin. Kwamishinan ‘yansandan jihar ya sha Alwashin yin bincike.

“Mobile officers came back and one of them went to one of the rooms and locked it. The next minute, we heard a gunshot.

“When we approached the quarters, it was discovered that the door was locked. It was forced opened and the mobile policeman was found dead in the pool of his blood. He shot himself on his stomach.”

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *