fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Danyen Man da Najeriya ke hakowa ya karu zuwa Ganga Miliyan 1.42

Najeriya ta kara yawan danyen Man fetur din da take hakowa zuwa Ganga Miliyan 1.42 a kowace rana.

 

Hakan na kunshene a cikin Rahoton da kungiyar kasashe masu fitar da man fetur ta OPEC ta fitar.

 

Najeriya ta yi zarra tsakanin sauran kasashe masu fitar da man fetur inda yawan man da take fitarwa ya karu da ganga 63,000.

“Crude oil output increased mainly in Nigeria, Iraq, Iran IR, Venezuela and Libya, while production decreased primarily in Saudi Arabia and Angola,” the 13-member group said.

Leave a Reply

Your email address will not be published.