Thursday, July 18
Shadow

Darajar Naija ta karu a kasuwar Chanji i da ta fadi a kasuwar Gwamnati

Darajar Naira ta karu a kasuwar ‘yan Chanji inda aka sayi dalar amurka akan Naira N1,485 ranar Alhamis.

Idan aka kwatanta da farashin Naira N1,490 da aka sayi dalar a ranar Laraba, za’ iya cewa farashin Nairar yayi daraja.

Saidai kuma a kasuwar gwamnati, Farashin Nairar Faduwa yayi inda aka sayi dalar Amurka akan Naira N1,485.36.

Karanta Wannan  Farashin Naira yayi kasa ana gobe Sallah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *