fbpx
Friday, May 27
Shadow

Darajar Naira ta fadi kasa yayin da ‘yan takara ke ta sayen dala saboda rabawa Delegate a zaben fidda gwani

Yayin da zaben fidda gwani na ‘yan takarar jam’iyyun siyasa ke kara karatowa, kowane dan takara na kokarin ganin yayi nasara.

 

Hakane yasa suke ta farautar Dala wadda zasu rabawa wakilan jam’iyyun da zasu yi zaben fidda gwanin.

 

Hakan kuma yasa farashin dalar tashi sosai. Inda a yanzu ake sayenta akan Naira 595 akan kowace.

https://twitter.com/daily_trust/status/1524988453435449344?t=zh45i2GwVVrgRdw36JEPuw&s=19

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Ba zai yiyu a fitar da dan takarar bai daya ba a APC ba tare da zabeba>>Abdullahi Adamu

Leave a Reply

Your email address will not be published.