fbpx
Monday, August 8
Shadow

Daraktan Kannywood, Isa Alolo ya “tsinewa” Rahama Sadau saboda jawowa aka zagi Annabi(SAW)

Daraktan Masana’antar Fina-finan Hausa ta Kannywood,  Sheikh Isa Alolo yayi Tofin Allah tsine ga tauraruwar masana’antar, Rahama Sadau saboda wasu Hotunan data saka a shafukanta na sada sumunta da suka jawo cece-kuce.

 

Ya bayyana cewa Tunda ta jawo aka Zagi Annabi(SAW) sannan kuma tabi wannan hanyar dan samun Daukaka to in Allah ya yadda  ba zata samu abinda take so ba sannan kuma Allah ya tsine mata.

 

Yayi Rubuce-rubuce da yawa inda a daya daga ciki yake cewa, Duk wanda ya jawo aka taba mutuncin Manzon Allah(SAW) wallahi ko waye ba zamu raga masa ba. Allah ya isa tsakanin mu dake Rahama Sadau.

 

Ya kara da cewa Allah ya watsa Aniyarki, Rahama Sadau.

 

https://www.instagram.com/p/CHGv9NiBPaj/?igshid=bo1wtzeukj7m

 

https://www.instagram.com/p/CHGugl0BDbS/?igshid=1k8eqclg5zb99

 

https://www.instagram.com/p/CHGtocIhmKT/?igshid=1wrvhv3s95k7r

 

https://www.instagram.com/p/CHGo0mDBo1T/?igshid=e712321m5kmb

 

https://www.instagram.com/p/CHGjNyRhBov/?igshid=1e1wwc2wwzpu2

 

Saidai tuni Rahama Sadau ta cire hoton da ya nuna Gadon bayanta wanda shine mutane suka fi yin cece-kuce akai kuma ta nesanta kanta da cin xarafin Addinin da haka ya jawo.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.