fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Darekta janar na kungiyar dake yiwa Tinubu yakin zabe ya mika sakon dogiya ga gwamnonin Arewa saboda goyon bayan shugaban kasa na gaba na sukeyi, a cewarsa

Darekta janar na kungiyar ATPCO dake yiwa Asuwaju Bola Ahmad Tinubu yakin zabe, Barrister Bayo Shittu ya mika sakon godiyarsa ga gwamnonin Arewacin Najeriya.

Barrister Bayo Shittu ya kasance tsohon ministan sadarwa kuma yace kungiyar tana iya bakin kokarinta don ganin cewa Asiwaju ya zama shugaban kasa na gaba.

Inda yace kuma suna mika sakon godiyarsu ga gwambonin Arewacin Najeriya saboda goyon bayan Tinubu da sukayi kafin a gudanar da zaben fidda gwani.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Bideyo: Kalli rawar da gwamna Wike yayi yayin dayake kaddamar da babbar hanyar daya yi a jihar Patakwal

Leave a Reply

Your email address will not be published.