fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Dariyar manya: Ko me ya basu dariya haka?

Shugaban kasa Muhammadu Buhari kenan tare da jigogin jam’iyyar APC jiya a gurin kaddamar da wani littafi da bangaren kula da kafafen sadarwa na gidan gwamnatin tarayya ya wallafa, Anga shugaba Buhari da sauran jama’ar gurin suna dariya musamman gwamnan jihar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal.

 Ko menene ya basu dariya haka?

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Dan Allah a samu wani yace yana sona ya aureni>>Inji Wannan 'yar Fim din

Leave a Reply

Your email address will not be published.