fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Dattawan Arewa sun gargadi Atiku cewa kar ya canja Okowa a matsayin abokin takararsa

Daya cikin membobin kungiyar dattawan Arewa, Alhaji Musa Sa’idu ya gargadi dan takarar shugaban kasa na PDP, Atiku cewa kar matsin lamba yasa ya canja Okowa a matsayin abokin takararsa.

Musa Sa’idu ya kara da cewa idan har ya canja gwamnan jihar Deltan a matsagin abokin takararsa to ‘yan arewa ba zabe shi sosai ba a zaben shekarar 2023.

Inda yace Ifeanyi Okowa dan siyasa ne na gari wanda yasan ya kamata domin bai taba zagin ‘yan Arewa ba saboda haka ya cancanta a matsayin abokin takararsa.

Leave a Reply

Your email address will not be published.