fbpx
Saturday, August 20
Shadow

Dattijo dan shekaru 42 ya mutu yana tsaka da lalata da budurwarsa

Wani mutum me kimanin shekaru 42 ya mutu a yayin da yake tsaka da lalata da budurwarsa a otal.

 

Ya mutu ne a ranar Laraba, 29 ga watan Disamba. Erastus Madzomba ya yanke jiki ya fadi inda aka kira ‘yansanda suka dauki gawarsa.

 

Lamarin ya farune a Nairobi ta kasar Kenya kuma kuma ‘yansandan suka ce bincike ya tabbatar ba kasheshi aka yi ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Yadda yarinya 'yar shekara biyu ta kashe maciji bayan ya sareta

Leave a Reply

Your email address will not be published.