fbpx
Friday, July 1
Shadow

David Alaba ya shirya barin Bayern Munich domin ya koma Real Madrid ko Barcelona

Dan wasan kasar Austria mai shekaru 28, David Alaba ya shirya canja sheka daga Bayern Munich a karshen wannan kakar bayan ya shafe shekaru 13 yana taka leda a kungiyar.
Manyan kungiyoyin nahiyar turai duk suna farautar siyan David Alaba, amma shi dan wasan yafi son komawa kasar Sifaniya a gasar La Liga.
Yayin da har yayi burus da tayin kwantiraki mai tsoka daga wurin kungiyar Paris saint German ya gasar Ligue 1.
Kuma ta bangaren gasar Premier League ma kungiyar Chelsea na harin siyan shi amma hakan bai sa shi ya canja ra’ayi akan komawa gasar La Liga ba, yayin da Real Madrid da Barcelona zasu fafata wurin siyan dan wasan.

David Alaba transfer: Defender wants Barcelona or Real Madrid move after cutting list down to La Liga rivals

The 28-year-old Austria international wants to bring an end to his 13 years stay at Bayern when his contract expires at the end of the season.

Karanta wannan  Za'a ba wanda ya lashe gasar tseren Marathon dala 80,000 a jihar Abuja

 

Alaba has been a target for a number of Europe’s top clubs, but it appears his heart is set on a move to Spain.

 

Paris Saint-Germain recently made Alaba a lucrative offer, which he has turned down.

Premier League interest, most notably from Chelsea, also appears not to have swayed him on a move to La Liga as Real Madrid and Barcelona set to battle for his signature.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.