fbpx
Sunday, February 28
Shadow

David Alaba ya tabbatar da cewa zai bar Bayern Munich a wannan kakar

Dan wasan kasar Austria dake taka leda ta bangaren baya a kungiyar Bayern Munich, David Alaba ya bayyana cewa “Na yanke shawarar canja shekaka daga Munich a karshen wannan kakar domin na fara sabuwar rayuwa.”

“kuma yanke wannan shawarar ba karamin abu bane saboda na kasance a Bayern Munich har na tsawon shekaru 13, sannan ina son kungiyar sosai.”

Bayern Munich ta yiwa Alaba wanda ya lashe kofunan Bundesliga sau tara a jere tare da ita tayin kwantiraki mai tsoka, wanda zata biyan shi yuro miliyan 13 a kowance shekara amma yayi burus.

Yayin yanzu kungiyar Real Madrid tayi mai tayin kwantiraki mai tsoka domin ya cigaba da taka leda a gasar La Liga, kuma duk da haka dai har yanzu tauraron baiyi jawabi akan kungiyar da zai koma ba.

David Alaba: Bayern Munich defender confirms he will leave the Bundesliga club this summer.

The Austrian international is out of contract at the end of the season and took to social media to confirm the departure, saying: “I have made the decision to leave #FCBayern at the end of this season and try something new.

“It obviously wasn’t an easy decision – I’ve been here for 13 years and the club means a lot to me.”

Bayern had offered the Alaba multiple contract extensions, including a £13m-a-year deal which was rejected, but talks ceased in November.

Alaba is free to discuss a pre-contract agreement with clubs outside Germany and although Real Madrid offered him a lucrative contract to join the club last month, the Bayern defender is yet to make a decision on his future.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *