fbpx
Friday, February 26
Shadow

David Alaba zai koma kungiyar Real Madrid kyauta a kaka mai zuwa

Babban burin tauraron dan wasan Bayern Munich, David Alaba shine ya taka leda a kungiyar Real Madrid yayin da kungiyar zakarun La Ligar take shirin doke PSG da Liverpool wurin siyan dan wasan.

Manema labarai na Marca sun tabbatar da cewa kungiyar Real Madrid na daf da kammala tattaunawa akan siyan dan wasan, kuma zai koma Madrid kyauta a kaka mai zuwa.

David Alaba is set to join Real Madrid for free next season.

Real Madrid were leading the race to sign David Alaba since the beginning of January, as Liverpool and PSG made their bids in December.

And today Marca confirms that the deal with Real Madrid is set to be completed. He’s joining as a free agent next summer.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *