fbpx
Monday, August 15
Shadow

Davido ya cewa masoyansa kar su bar farfajiyar zabe su tsaya sai an kammala tas don suyi bikin murna idan kawun shi yayi nasarar zaben gwamnan jihar Osun

Shararren mawakin Najeriya, Davido ya cewa masoyansa kar su bar farfajiyar zabe su tsaya a kammala kirga kuru’u a gabansu.

Domin yace yana ji a jikinsa kawunsa Adeleke dan takarar PDP ne zai yi nasarar lashe zaben gwamnan jihar Osun.

Saboda haka yace kar suje ko ina domin suyi murna tare bayan an kammala kirga kuru’un.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shugaba Buhari ya sake nada Bashir Ahmad a matsayin mai bashi shawara na kafafen sadarwa

Leave a Reply

Your email address will not be published.