fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Dawowar Coronavirus Da Duminsa: Gwamnatin tarayya tace daga yau yawan mutanen da zasu shiga masallaci kada ya wuce kaso 50 cikin 100 na yawan mutanen da masallacin zai dauka

Gwamnatin tarayya ta dawo da dokar kayyade yawan mutanen da zasu shiga masallaci saboda dawowar annobar Coronavirus gadan-gadan.

 

Gwamnatin tace duka wajan ibada na Najeriya,  mutanen da zasu shiga ciki, kada su wuce kaso 50 cikin 100 na yawan mutanen da wajan ibadar zai dauka.

 

Shugaban kwamitin dake kula da yaduwar cutar coronavirus,  Boss Mustapha ne ya bayyana haka a ganawarsa da manema labarai.

 

Yacw idan cutar ta ci gaba da yawaita, dole su saka karin dokoki masu tsauri.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.