fbpx
Monday, August 15
Shadow

Daya daga cikin mahajjata mata na jihar Taraba ta bata a kasa mai tsarki

Daya daga cikin mahajjata mata na jihar Taraba ta bata bayan ta kammala aikin hajji a kasa mai sarki.

Mahajjatan da suka dawo gida Najeriya ne suka bayyana hakan a ranar asabar da jirginsu na karshe na jihar ya sauka a Najeriya.

Inda suka ce Hassan Abdullahi Bamuze ta bata a kasar mai tsarki bayan sun kammala aikin hajji tare da ita.

Hukumar dake lura da jin dadi mahajjata tace zatayi iya bakin kokarinta domin ta ceto ta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamna Wike ya caccaki sanatocin dake shirin shugaba Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published.