fbpx
Thursday, August 18
Shadow

De Bruyne ya taimakawa Belgium ta lallasa Wales daci 3-1 a wasan cancantar buga gasar kofin duniya

Kasar Wales tayi nasarar fara kajoranci ana fara wasan tada Belgium na cancantar buga fasar kofin duniya, ta hannun Harry Wilson da taimakon Gareth Bale.
Amma bayan an dawo daga hutun rabin lokaci Kevin De Bruye da Thorgan Hazard sun mayar da jagorancin hannun kasar Belgium tun kafin aje hutun rabin lokaci.
Kuma bayan an dawo daga hutun Romelu Lukaku yayi nasarar bugun daga kai sai mai tsaron raga wadda tasa taba Wales kashi daci 3-1.

Belgium 3-1 Wales: Roberto Martinez’s side open World Cup qualifying campaign with comfortable win

Wales took an early lead as Harry Wilson, who was played in by Gareth Bale, finished a slick move (10).

Karanta wannan  Da Dumi Duminsa: Elon Musk zai saya kungiyar Manchester United

 

However, Belgium roared back as goals from Kevin De Bruyne (22) and Thorgan Hazard (28) turned the game on its head and sent Roberto Martinez’s side in at half-time with the lead.

 

Romelu Lukaku ensured victory for the hosts in the second half, converting from the spot (73) after Chris Mepham brought down Dries Mertens, as Wales suffered their first competitive defeat in 12 matches.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.