fbpx
Monday, June 27
Shadow

Delegates 2 ne suka zabeni ba tare dana basu ko sisi ba amma guda 300 sun kirani kowanne na cewa shine ya zabeni>>Sanata Shehu Sani

Sanata Shehu Sani na jam’iyyar PDP ya bayyana cewa wailai dake zaben fidda gwanin dan takarar gwamnan jihar Kaduna a jam’iyyar PDP din guda 2 ne suka zabeshi ba tare da ya basu ko sisi ba.

 

Sanata Sani yace amma guda 300 sun kirashi, kowane na cewa, shine ya zabeshi kuma suna son zuwa su ganshi.

 

Sanata Sani yace shin wace irin wahala ce wannan?

Two delegates voted for me without paying them kobo;But I have received over 300 calls from Different Delegates claiming that they are the two that voted for me and want to come and see me…See me se wahala abeg.

Leave a Reply

Your email address will not be published.