fbpx
Thursday, June 30
Shadow

Direban Tifa Ya Take Wata Budurwa Dake Tuka Babur A Garin Minna

Direban Tifa Ya Take Wata Budurwa Dake Tuka Babur A Garin Minna

Wani mummunan hadari ya haddasa cinkoso a Unguwar Maitumbi dake cikin garin Minna a jihar Neja, bayan da wata mota kirar tifa ta taka wata budurwa dake tuka babur kirar jinchen roba roba, inda nan take ta mutu.

Matukin tifan ya sheka da gudu, inda ya kai kanssa ofishin ‘yan sanda mafi kusa domin gudun fushin matasan unguwar.

Daga Muhammad Ismail Uzange

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Yan Najariya miliyan 29.4 ne ke ta'ammuli da miyagun kwayoyi>>Inji Hukumar NDLEA

Leave a Reply

Your email address will not be published.