Wani direban motar haya ya buge wata mata da yaranta guda suna kan hanyar tafiya coci, kuma tsere.
Wannan hadari ya faru ne akan babbar hanyar jihar Ibadan kusa da gidan mai na NNPC, wanda yayi sanadiyar rayuwar matar su kuma yaran nata suka samu munanan raunika.
An garzaya dasu asibiti domin a duba lafiyarsu yayin da ita kuma mahaifiyar tasu aka mikata ga iyalanta domin suyi mata jana’iza.