Diyar tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango, Murjanatu, bata da lafiya, Adamunne yasa saka hotonta a dandalinshi na sada zumunta da muhawara inda yayi addu’ar cewa, Allah bata lafiya.
Muna fatan Allah ya bata lafiya.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Allah yabata lafiya