fbpx
Monday, June 27
Shadow

Diyar malamar kwalejin kimiyya da fasaha dake Kaduna da ‘yan Bindiga suka sace ta kubuta daga hannunsu

Ameera diya wajan malamar kwalejin kimiyya da Fasaha dake Kaduna, Dr Ramatu Abarshi ta samu kubuta daga hannun ‘yan Bindigar da suka yi garkuwa da ita.

 

A baya dai an kama malamar da diyarta da direbanta a hanyar da take dawowa daga rabon kayan tallafi da tawa wasu mabukata.

 

An kamata a hanyar Kachia zuwa Kadunane amma daga baya suka sake ta ita da direban, ita kuma Ameera sai a jiyane aka sakota.

“Yes, the daughter Ameerah was released on Tuesday evening; she reunited with her family before taken to an undisclosed hospital for medical attention. It was not easy but we thanked God she is back home safely.”

Leave a Reply

Your email address will not be published.