Diyar sarkin Daura Halima Faruk Umar Faruk ta cika shekara guda da haihuwa, kuma a ranar data cika shekarar, mahaifinta, sarkin Daura, Faruk Umar Faruk ya nadata sarautar, Gimbiya Yakumbon Daura.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Muna fatan Allah ya rayata rayuwa me albarka da sauran yara baki daya.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});