fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Diyar shugaba Buhari da ta Osinbajo sun shiga zanga-zangar neman rushe SARS

Zahara Buhari, diya ga shugaban kasa, Muhammadu Buhari da kuma Kiki Osinbajo wadda diyace ga mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo sun bi sahun masu kira a soke Rundunar ‘yansanda ta SARS.

 

Kiki Osinbajo ta saka a shafinta na Instagram cewa dolene a dakatar da cin zarafin da ‘yansanda suke yi wa mutane ta kare da rubuta.

 

Kiki Osinbajo had on Saturday shared a post on her Instagram page saying “Police brutality must end now” using the hashtags #endpolicebrutality and #endsars.

 

 

Ita kuwa Zahra Buhari ta saka hoton fafutukar neman a kawo karshen SARS dinne a shafinta na Instagram.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.