fbpx
Thursday, July 7
Shadow

DJ Abba da Abokan aikinsa zasu shirya zanga-zanga gobe

Tauraron mawakin Gambara, DJ Abba ya bayyana cewa shi da abokansa na kungiyar YaranNorthSide a gobe zasu shirya zanga-zanga kan matsalar tsaro a Arewa.

 

Yace idan zamu baiwa wasanni lokaci me zai hana mun baiwa abin da zai gyara mana rayuwarmu nan gaba Lokaci, yace ya kamata matasan Arewa su farka a hada kai a yi magana da murya daya. Ana sace mutane ana tada kauyuka a Arewa.

 

Ni da abokaina, Yaran North Side zamu fito a Lugard Hall gobe.

If we can turn up for concerts and shows then why cant we turn up for our future, Northern youths should wake up lets unite peacefully and speak with ONE voice. Nigerians are being kidnapped, villages are being raided by bandits in the North #SecureNorth #EndNorthBanditry

Karanta wannan  Rikicin PDP na gida tsakanin Atiku da Gwamna Wike

 

Me and my Group @YaranNorthSide are pulling up tomorrow at lugard hall Kaduna #SecureNorth #EndNorthBanditry #OneNigeria

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.