Tauraron mawakin Gambara, DJ Abba ya karyata rade-radin da ake na mutuwarsa a shafin Facebook.
Abba da yake magana da Twitter ya bayyana cewa, wannan ne karo na 85 da mutanen Facebook ke cewa ya mutu amma fa abin ba wasa bane.
This is like the 85th time Facebook people are RIP’n me 😢 its not funny tho! https://t.co/zYNDmNa9E8
— DJ AB (@Dj_Abba) August 30, 2020