Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, jam’iyyar APC ta shirya lashe zaben shugaban kasa a karo na 3 tun daga shelarar 2015.
Shugaban kasar ya bayyana hakane a fadarsa a daren jiya.
Shugaban ya fadu hakane ga wasu wakilan jam’iyyar APC da ya gana dasu a fadarsa inda yace yaji dadin yanda ake tuntuba dan samo dan takarar shugaban kasa da zai samu karbuwa a jam’iyyarsu ta APC.