fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Dokar zaman gida: Jami’an tsaro sun mamaye manyan titunan Jihar Kano

Jami’an tsaro sun mamaye manyan titunan Jihar Kano

Tarun jamai’an tsaro ne suka mamaye wasu manyan tituna a cikin birnin Kano yayin da aka kulle jihar tsawan mako guda da gwamnatin jihar ta bada umarni wanda dokar ta fara aiki daga karfe 10 na daren jiya.

Manufar dokar shine domin dakile ya duwar cutar a cikin jihar baki daya.

Jihar Kano tana da mutane sama da miliyan 13, kuma ita ce jiha ta uku a yankin Arewa maso Yamma data samu bullar cutar COVID-19 bayan Kaduna da Katsina.

Karanta wannan  Sanata Ndume yace rayuwa a Maiduguri tafi kwanciyar hankali akan Abuja saboda matsalar tsaro

Idan zaku iya tunawa cutar corona ta bullar jihar ne ta hanyar wani jakada mai ritaya, wanda gwmanatin jihar ta tabbatar da bullar cutar cikin jihar, wanada a yanzu akawai adadin mutum 21 da kuma mutuwar mutum 1.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.