fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Dokar zaman gida: Yadda babban masallacin Jihar Kano ya zama babu kowa

Da’alamu na nuni da cewa al’ummar jihar kano sun bi dokar gwamnatin jihar da ta sanya inda ta bada umarnin dakatar da sallar juma’a a duka garin gaba daya domin dakile ya duwar cutar Corona da ta addabi duniya baki daya.

Bayan samun bullar cutar da akai a kwanakin baya wanda yanzu jihar ke da mutum 21 da mutuwar mutum 1.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  An zargi gwamnatin Zulum da biyan malaman makaranta Albashin Naira Dubu 6

Leave a Reply

Your email address will not be published.