Babban limamin coci a jihar Sokoto, Bishop Kukah ya bayyana cewa, Dole gwamnati ta hukunta wanda suka kashe wadda tawa Annabi(SAW) batanci a jihar Sokoto.
Kukah ya bayyana hakane a sakon da ya fitar inda yace kisan nata laifine babba.
Yace ba shi da wata alaka da addini kuma kiristoci sun zauna da mutanen Sokoto cikin lumana da kwanciyar hankali.