fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Dole Mu Bi Wa Hanifa Hakkinta, Cewar Gwamna Ganduje

Gwaman Ganduje ya yi Allah wadai da abinda wani Malamin makaranta ya yi na garkuwa da dalibar sa tare da yi mata kisan gilla da yayyanka sassan jikinta.

Gwaman Ganduje ya ce wannan ba abin kallo a kawar da kai bane, dole sai Gwamnati ta bi mata hakkinta.

Daga karshe Gwaman Ganduje ya mika sakon ta’aziyya ga iyayen marigayiya Hanifa.

Daga Salisu Muhd Mati
S.A Social Media To
The Governor.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Yan ta'addan ISWAP sun dauke manoma shida a jihar Borno

Leave a Reply

Your email address will not be published.